An jarrabi Buhari da miyagun mutane a Gwamnatinsa – Hon. Kawu Sumaila


“Kuskure ne wani ya dubi Yan Najeriya yace musu an samu cikkakiyar nasara da ake nema a tafiyarwa ta gwamnatin Buhari tun daga 2015 zuwa yau saboda wasu dalilai masu yawa.
An jarrabi Shugaban Kasa Buhari da samun wasu mutanen da suke da banbancin manufa ga neman ciyar da kasa gaba da tabbatar da ingancin rayuwa al’umma dashi.

Akwai tausayi ga dukkan wanda ya shiga harakar siyasa a Najeriya ba tare da sanin Allah ba; don kuwa duk wanda yayi dogaro da wani don cimma nasara, hakika yayi hasara”