An Kama Shi Da Bindiga Da Sinadarin Yin Kudi Da Na’urar Yin Katin Waya

An Kama Shi Da Bindiga Da Sinadarin Yin Kudi Da Na’urar Yin Katin Waya

Jami’an banga sun kama matashi a garin Mararrban Nyaya dake Abuja, inda tuni suka mika shi ga hukumar ‘yan sanda domin ci gaba da bincikensa.