An Sake Gano Yaro Da Inyanurai Suka Sace A Kano Zuwa Anambara Tun A Shekarar 2014
|
An Sake Gano Wani Yaro Da Inyanurai Suka Sace A Kano Suka Kai Jihar Anambara Tun A Shekarar 2014
Ku karanta: Zan Rabar da Dukiyata Kafin Na Mutu –Cewar Sangote
Yaron mai suna Muammad Ya’u, an sace shi ne a unguwar PRP dake karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano, inda aka mayar da shi kirista.