Babbar Magana: “duk cikinsu babu wadda ta iya wankan janaba –Jakadiya ta fadawa wasu mata masu rawar batsa


Wata maabociyar amfani da dandalin sada zumunta na Instagram, mai suna Yasmeen A. Adams, ta tsokani Jakadeeyan Tona Asiri ta hanyar sanya bidiyo tana rawa tare da kawayenta suna cewa “jakadeeya how market”
Sai dai Jakadeeyar ta mayar da martani inda take cewa duk cikinsu babu wadda ta iya wankan tsarki. 

Ga abinda ta wallafa a martanin ta:

“Duk chikinsu babu wadda ta iya wankan janaba duk wari sukeyi nasansu👽☠️👹😎💀
Dan Allah jibesu duma duma dasu kuna kashi bakwa wankewa sai yawan iskanci ba dani kuke ba wlh kanku kuke cutarwa dan duk dan mutunci da arziki bazai so ya aure irin wannan jikin mara kyan gani mtseww @realgudgirl ai in baka da kunya kullum da marasa kunya zaka din haduwa, saika dauka kowa baida kunya”