Babbar Magana: Kalli Bidiyo, Jakadiyar Tona Asiri Tayi Wata Babbar Bankada Akan Wata Mata da ta bayyana tsaraicinta

Jakadiyar Tona Asiri Tayi Wata Babbar Bankada Akan Wata Mata

Jakadiyya Arewa ta wallafa videon wata mata a Instagram da take rawa tana nuna tsaraicinta.

Matar mai suna Sadeeya kaita, ta hargitsa kafar sadarwa ta zamani (Instagram) da wani video.

KU KARANTA: Wani Hadimin Ganduje ya kira Sarki Sanusi mai kazamin baki

Ga abinda Jakadiyya tace “Sufa gani suke azabar Allah ma babu ita kowa zai shiga aljannah saboda tinaninsu na jahilci ne duk iskancin da mutum yakeyi baya tina Zai mutu to wannan ya shiryawa azabar Allah dole seta sameshi tunda abin rashin mutunci ne @sadeeya_kaita”

Ga abinda mutane suke cewa