Maulud: Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Ranar Litinin A Matsayin Ranar Hutu


Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Ranar Litinin A Matsayin Ranar Hutu

Gwamnatin tarayya ta sanar da ranar Litinin, 11 ga watan Nuwamba a matsayin ranar hutu ga ma’aikatan Nijeriya domin gudanar da murnar tunawa da ranar haihuwar Manzon Allah (SAW).