Mutane da dama sun rasu yayin hatsarin mota a Gwaram jihar Bauchi


An samu labarin faruwan hatsarin mota da ya faru a garin gwaram na kusa da chikin garin Alkaleri dake jahar Bauchi wanda yayi sanadiyan rasuwan mutane da dama wanda galibi dukkan su yan chikin wanan gari ne na karamar hukumar Alkaleri dake Bauchi.

Muna masu addu’an Allah ya musu rahama yakuma kai haske kabarin su
Yakuma bawa iyalen su daman jure wanan rashin

Daga Shafin Kaura Youth Awareness Forum.