Sanata Kabiru Gaya Ya Isa Jihar Bayelsa Domin Karbo Yunusa Yellow
|Sanata Kabiru Gaya Ya Isa Jihar Bayelsa Domin Karbo Yunusa Yellow
Sanata Kabiru Gaya, mai wakiltar Kano ta Kudu ya ziyarci ma’aikatar shari’a domin ganawa da manyan shugabanin shari’a don ganin an bada belin Yunusa Yellow.
Kotu za ta soma zaman sauraren karar ne a gobe Litinin 11/11/2019.
Sanata Gaya ya halarc jihar ta Bayelsa ne, domin kashe magana gaba daya.